Makalu

Yadda ake hada coconut pound cake

 • Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau zamu yi bayani ne akan yadda ake hada coconut pound cake. Sai a biyo mu dan jin yadda ake hadawa.

  Abubuwan hadawa

  1. Kwakwa (desiccated)
  2. Kwai 8
  3. Butter 1 (250g)
  4. Sugar kofi 1 5
  5. Fulawa kofi 3
  6. Coconut flavour
  7. Baking powder
  8. Chocolate chips (optional)

  Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki zuba butter da sugari a cikin bowl sai ki buga da mixer.
  2. Idan ya yi laushi sai ki saka kwai ki sake mixing.
  3. Ki saka Kwakwar da ki ka yi grating ko desiccated coconut.
  4. Sai ki saka flour ki kara mixing sosai. Ki saka baking powder sai Ki zuba a cikin tray ki gasa. Idan ya huce sai ki yanka in squares. A ci lafiya.

  Sannan za a iya duba: yadda ake hada tuna cutlets da yadda ake hada buttered shape cookies da sauransu.

Comments

MAKALU DA DUMI-DUMIN SU

 • Yadda ake hada pineapple crush

  Posted Nov 10

  Assalamu alaikum,barka da sake saduwa a cikin shirinmu na yau, a yau kuma zamu duba yadda za ki hada pineapple crush. Abubuwan hadawa Nikakken abarba Lemu 4 Sugar Gishiri Ruwa Cup sprite Yadda ake hadawa Za ki hada abarba da lemu sai ki niKasu,. Sai ki ...

 • Yadda ake hada coconut balls

  Posted Nov 10

  Assalamu alaikum warahmatullah, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu koyi yadda ake hada coconut balls. Abubuwan hadawa Desiccated coconut (kashi biyu) Condensed milk Butter 1 tblspn Yadda ake hadawa Farko za ki nemi...

 • GARIN NEMAN GIRA

  Posted Nov 1

  GARIN NEMAN GIRA...!* *ZULAIHAT HARUNA RANO* Ya faru a gaske. Cikin nutsuwa ta miƙe tana naɗe sallayar da ta yi sallah a kai, bakinta yana motsin da ke nuni da addu'a take yi. A hankali ta kai dubanta kan ƙaton agogon bangon falon, wanda ya nuna mata karfe goma...

 • Ra'ayoyin mazan Arewa game da kayan ni’ima na mata

  Posted Oct 31

  Bayan ra'ayoyin mata da mu ka ji da irin alfanu da kuma rashin alfanu da kayan mata ke da shi wanda mu ka tattauna a makalar da ta gabata, to yau kuma za mu kawo muku bayanin bincike da na yi dangane da ra’ayoyin maza akan lamarin. Mun ji ra'ayoyi ma bambanta kwar...

 • Yadda ake hada ring chocolate cookies

  Posted Oct 31

  Barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu gabatar da yadda za ki hada ring chocolate cookies(doughnut cookies). Abubuwan hadawa Flour Sugar Butter Kwai Cocoa powder Chocolate chips Baking powder Yadda ake hadawa Farko za k...

View All