Classified Listings

Sababbin Kayan Kasuwanci

 • Nov 1 - posted by Amina Magaji
  • Location Yanbu, Saudi Arabia [map]
  A Almagsnazzies muna saida abaya masu kyau da inganci wadda kwararun designers suka yi designing irin na matan larabawa. Muna zaune ne a Saudi Arabia amma muna iya turawa zuwa ko ina a fadin duniya musamman zuwa Nigeria da Niger. Muna saida daya-daya ko kuma sari cikin farashi mai rahusa. Muna da ko...
  • Location Daura, Katsina, Nigeria [map]
  Jilbabs din Lubbatu Maitafsir suna da karko da juriyar wahala gami da rashin nauyi ta yadda wanda ya sanya su zai samu walala a ciki ba tare da takura ba. Muna dinka jilbabs dinmu daga yadika kamar haka: -Morish -chiffon -khausar Da sauran yadika masu jimirin wahala da rashin nauyi. Farashin j...
  • Location Gusau, Zamfara State, Nigeria [map]
  I'm an Oriflame consultant. We provide you with organic products like skin care products, body and bath products,make up products, hair growth products, fragrances and others. All our products are 100% organic without side effects!!! Contact Address: Phone No: +234 (0) 9028 787 443
View All

Jilbabs din Lubbatu Maitafsir

 • Jilbabs din Lubbatu Maitafsir suna da karko da juriyar wahala gami da rashin nauyi ta yadda wanda ya sanya su zai samu walala a ciki ba tare da takura ba.


  Muna dinka jilbabs dinmu daga yadika kamar haka:


  -Morish


  -chiffon


  -khausar


  Da sauran yadika masu jimirin wahala da rashin nauyi.


  Farashin jilbab din sun fara kamar haka:


  -Doguwa har kasa (4 and half yards) ₦3500


  -Doguwa madaidaiciya (4 yards) ₦3000


  -3 and half yards ₦2500


  Kalolin jilbab din suna zuwa kamar haka:


  -Fara


  -Baka


  -Ja


  -Yellow


  -Green


  -Ash


  -Blue


  -Maroon


  -Purple


  Da duk wata kala ta duniya.


  A tuntube mu a kan lambar waya kamar haka:


  08032290952


  Ko a WhatsApp Idan aka danna link din da ke kasa


  https://wa.me/2348032290952


  Ko a instagram @Lubbatu_Maitafsir


  Mun gode.

4,448 views

Comments