Group Info

 • Turanci a Saukake Makarantu da Ilmi
 • An kirkiri wannan zaure na "Turanci a Saukake" don samar da majalisa na musamman da masu sha'awar koyon Turanci za su ke yin musharaka da muhawara don karar juna.

  Za mu ke sako darasi lokaci-lokaci, kuma idan kuna da tambayoyi za ku iya aikowa.
  • 2,155 total views
  • 9 total members
  • Last updated Aug 21

Updates

 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Nov 8 ·
  Wa'alaikum Assalam. Mal Bashir godiya nake. Allah Ya saka da alkhairi.
   • Like
   • Comment
   • Share
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha added 0 photo(s).
  Aug 21 ·
   • Like
   • Comment
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha added 1 photo(s).
  Aug 2 ·
   • Like
   • Comment
   • Share
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Jun 12 ·
  Amin Ya Rabb. Mun gode kwarai. Allah Ya bar zumunci.
   • Like
   • Comment
   • Share
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha replied to a topic in the group Turanci a Saukake:
  Jun 11 ·
  Amin, Abdussalam. Idan kuma kana da wata taimbaya, kana iya rubutowa. Na gode.
   • Like
   • Comment
   • Share
  • pentech.penprofile.com
   Elegant and reliable websites
   Looking for creative and reliable website designers? Look no more.
 • Lawan Dalha
  April 21, 2018 ·
  Some of the phrasal verbs that we use related to the telephone: pick up, break up, cut off, call bac...  more
 • Lawan Dalha
  January 9, 2018 ·
  This pictorial demonstration clearly shows how a preposition is grammatically used in sentences. It ...  more
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha shared blog.
  January 5, 2018 ·
  Karanta kadan daga cikin muhimmancin koyon harshen Turanci
  Muhimmancin koyon harshen Turanci (Na daya)
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha posted a topic in the group Turanci a Saukake:
  January 5, 2018 ·
  A darasin da ya gabata mun yi bayani cewa kalmomi cikin jumla su kan rabu har gida takwas. Yau za mu...  more
   • Like
   • Comment
   • Share
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha posted a topic in the group Turanci a Saukake:
  December 29, 2017 ·
  A yau za mu fara karatu a kan ‘Parts of Speech,” wato yadda julma ya rarraba, ko kuwa mu ce rabe-rab...  more
   • Like
   • Comment
   • Share
  • hikaya.bakandamiya.com
   Don marubuta da makaranta
   Taska ta musamman don masu sha'awar rubuce-rubuce da karance-karancen littattafan Hausa.
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha shared blog.
  December 11, 2017 ·
  Ku karanta wannan makala don jin takaitaccen tarihin harshen Turanci da kuma kadan daga cikin dalila...  more
  Takaitaccen tarihi da kuma dalilan da ya sa harshen Turanci ya buwayi sauran harsuna