Zauruka

 • 16
  1

  Hikaya Writers' Group

  Wannan zaure an kirkiro shi ne don ya zama wurin tattaunawa na marubuta lttattafan Hausa dake rubutu a taskar Hikaya.
  led by Bakandamiya

 • 236
  1

  Entities Special and Societal Development Association

  Kungiya masu son cigaban al'ummah da kuma taimakon juna
  led by Abdullahi Yusuf

 • 725
  12

  Magana Jari Ce Littafi na Farko

  Wannan zaure ne da aka kirkira don kawo muku labaran dake cikin Magana Jari Ce littafi na farko da kuma tattaunawa da muhawarori game da littafin.

  Har ila yau, zaure ne don tunawa da mawallafin Magana Jari Ce, Alhaji Abubakar Imam, tare da irin...  more
  led by Bakandamiya

 • 363
  2

  ME NAYI?

  Me Nayi? Tambaya ce wadda wata mata ke tambayan kanta saboda yanayin rayuwa da ta since kanta a shiki
  led by Sakinatu Isah

 • 213

 • 816
  1

  Fassarar Waƙoƙin Indiya Da Kuma Kalaman Fina-Finan India

  Domin masoya Fina Finan India da kuma masu sha'awar koyon yaren
  led by Haiman Raees

 • 428
  1

  SHARHIN FINA-FINAI

  Dandali ne da zai dinga kawo muku sharhin Fina-Finan India, Amurka da sauran su
  led by Haiman Raees

 • 477
  2

  MASOYA LITTAFIN BIRNIN SAHARA

  A wannan Dandali, In Shaa Allaah Zamu dinga kawo muku labarin Littafin Birnin Sahara wanda ni Haiman Raees nake rubutawa online
  led by Haiman Raees

 • 679
  3

  Chef Combo's Online Free Classes

  This is a free cooking class for everyone that wants to improve her cooking skills
  led by Shaima Alhussainy

 • 538

 • 1,696
  5

  Turanci a Saukake

  An kirkiri wannan zaure na "Turanci a Saukake" don samar da majalisa na musamman da masu sha'awar koyon Turanci za su ke yin musharaka da muhawara don karar juna.

  Za mu ke sako darasi lokaci-lokaci, kuma idan kuna da tambayoyi za ku iya aikowa.
  led by Lawan Dalha

 • 2 1,111
  4

  TAIMAKO

  Gameda kiwmuran addinion lafiya da al a
  led by muhammad

 • 3 1,105
  7

  Zauren fassara karin maganganu

  Wannan zauren an ƙirƙiro shi ne don fassara karin magana daga wani harshe zuwa wani. Alal Misali; daga harshen Turanci zuwa Hausa, ko Hausa zuwa Turanci. Allah ya sa mu amfana amin.
  led by Ibrahim Yakubu

 • 4 1,080
  5

  Ibrahimiyyah

  Cututtuka da magungunansu a gargajiyance.
  led by Ibrahim Yakubu

 • 4 1,187
  9

  LABARINA

  Wannan shafin an buɗe shi ne domin ba wa kowane mamba na wannan taska dama na baje kolin tunaninsa ta hanyar kawo LABARI mai ɗauke da hikima da basira wanda za ƙaru da shi. Ko da kuwa labarin ƙirƙirarre ne bai taɓa faruwa ko kuma ya taɓa faruwa...  more
  led by Lawi Yusuf Maigidan Sama