Featured Create an Ad

Jamila Mustapha's Album: Kungiyar Kwadago Na Zanga Lagos

Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da kungiyar ‘yan kasuwa TUC a yanzu haka suna gudanar da zanga zanga a bisa halin da kasar ke ciki. Zanga zangar lumanar wacce suka yi wa take da “Yunkurowa akan rashawa da ingantaccen mulki’ ya na faruwa ne a birnin Lagos da kuma Abuja.

Photo 4 of 6 in Kungiyar Kwadago Na Zanga Lagos

Sababbin Hotuna