Featured Create an Ad

Hadiza Balarabe's Album: Wall Photos

Photo 236 of 264 in Wall Photos

Maganin sanyi:


1.Wanka da ruwan kankara kullum Asuba da yamma
2.Barci akan jikakkiyar katifa
3.pillow da ice block mai kamar dutse
4.Lulluba da blanket  Wanda aka jika aruwa yyi kwana3
Dafatan za'a dace Allah yasa Ameen


Dan Allah ariqayiwa kankara adalci da zafi sai amatsa ai tashanta baji bagani yanzu kuma ajuya mata baya Dan Allah kowaacce tarinqa daukar guda days tansawa aruwan wanka tsawan kwana uku wnn shine adalci
????????????
barka da Asuba

No Stickers to Show

X

Sababbin Hotuna