Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Wannan albam na dauke da hotunan shahararrun magabata yan Arewacin Najeriya, kama daga malamai da sarakuna zuwa shuwagabannin siyasa da 'yan kasuwa da makamantan su. Allah Ya gafarta musu da rahama.Amin.

Photo 2 of 21 in Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Kasimu Yero (1947 - 2017)
Allah Ya gafarta wa Kasimu Yero da rahama. Mashahuri kuma haziki daga cikin manyan 'yan wasan kwaikwayo na #Hausa

Sababbin Hotuna