Featured Create an Ad

Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya's Album: Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Wannan albam na dauke da hotunan shahararrun magabata yan Arewacin Najeriya, kama daga malamai da sarakuna zuwa shuwagabannin siyasa da 'yan kasuwa da makamantan su. Allah Ya gafarta musu da rahama.Amin.

Photo 1 of 21 in Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Dr Yusuf Bala Usman (1945 - 2005)
Allah Ya gafarta wa Dr. Yusuf Bala Usman, daya daga cikin shahararrun malaman tarihi na Africa, wanda ya rasu a rana mai kamar ta yau a shekarar 2005.

Sababbin Hotuna