Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Wannan albam na dauke da hotunan shahararrun magabata yan Arewacin Najeriya, kama daga malamai da sarakuna zuwa shuwagabannin siyasa da 'yan kasuwa da makamantan su. Allah Ya gafarta musu da rahama.Amin.

Photo 18 of 21 in Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Justice Mamman Nasir (1929 - 2019)

Sababbin Hotuna