Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Wannan albam na dauke da hotunan shahararrun magabata yan Arewacin Najeriya, kama daga malamai da sarakuna zuwa shuwagabannin siyasa da 'yan kasuwa da makamantan su. Allah Ya gafarta musu da rahama.Amin.

Photo 13 of 21 in Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Sarkin Musulmi Sir Abubakar III (19031988)
Mai martaba Sir Abubakar III shine Sarkin Musulmi na 17 a daular Usumaniyya na Sokoto.

An haife shi a shekarar 1903; ya hau mulki a shekarar 1838, sannan ya rasu a shekarar 1988 bayan kasancewar sa shekaru 50 yana sarauta.

Sir Abubakar III shine mahaifin sarkin Musulmi mai rasuwa Muhammadu Maccido da kuma Sarkin Musulmi na yanzu, Sa'ad Abubakar.

Sababbin Hotuna