Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Wannan albam na dauke da hotunan shahararrun magabata yan Arewacin Najeriya, kama daga malamai da sarakuna zuwa shuwagabannin siyasa da 'yan kasuwa da makamantan su. Allah Ya gafarta musu da rahama.Amin.

Photo 10 of 21 in Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Hajiya Jummai Abubakar (1934 - 2019)
Hajiya Jummai matar marigayi Sir Abubakar Tafawa Balewa ta rasu a ranar 27 ga watan October 2019.

Sababbin Hotuna