Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Hotunan Tarihi da Al'adun Arewacin Najeriya

Wannan albam na kunshe ne da hotunan da suka jibanci tarihi da al'adu, musamman daga Arewacin Najeriya.

Photo 14 of 23 in Hotunan Tarihi da Al'adun Arewacin Najeriya

Alhaji Umaru Dikko a Barewa College 1953
A wannan hoto kuna iya ganin Alhaji Umaru Abdulrahman Dikko, tsohon mai baiwa shugaban kasa Shehu Shagari shawara kuma tsohon minister sifiri, a yayin da yake makarantar Barewa College a shekarar 1953.

No Stickers to Show

X

Sababbin Hotuna