Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Hotunan Tarihi da Al'adun Arewacin Najeriya

Wannan albam na kunshe ne da hotunan da suka jibanci tarihi da al'adu, musamman daga Arewacin Najeriya.

Photo 16 of 23 in Hotunan Tarihi da Al'adun Arewacin Najeriya

Zangazanar siyasa a Zaria cikin shekarar 1966
Wannan zanga-zangar an yi shi ne bayan hambarar da mulkin su Sir Abubakar Tafawa Balewa da kuma kashe su da aka yi.

No Stickers to Show

X

Sababbin Hotuna