Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Hotunan Tarihi da Al'adun Arewacin Najeriya

Wannan albam na kunshe ne da hotunan da suka jibanci tarihi da al'adu, musamman daga Arewacin Najeriya.

Photo 17 of 23 in Hotunan Tarihi da Al'adun Arewacin Najeriya

Kayan sadaki na kabilar Bachama a Arewacin Najeriya
Wadannan irin kayayyaki ne da akan kai gidan amarya a matsayin sadaki a al'adun kabilar Bachama na jihar Adamawa dake Arewacin Najeriya.

Hakin mallakar hoto: Shades of Us Media

Sababbin Hotuna