Featured Create an Ad

Sakinatu Isah 's Album: Nadin sarauta na Alh Umar Isah Sheleng as FAGACIN Deba

A yau 9/2 akayi nadin sarauta na Alh Umar Isah Sheleng as FAGACIN Deba . Dubun Jamaa sukasamu halaltar nadin sarauta a garin deba da ke jihar gombe. Alh Umar nine chief press secretary na matan governor jihar Adamawa. Manyan baki sun hada da commissioner of information and strategy a masayin governor adamawa, member Sheleng a masayin Amna Sheleng, GM ATV, PS's , directors of all media houses in adamawa, well wishers, family and friends etc. Ina/muna tayashi murna. Allah ya tayashi Riki. Amin

Photo 7 of 13 in Nadin sarauta na Alh Umar Isah Sheleng as FAGACIN Deba

Sababbin Hotuna