Sababbin Hotuna

First Northern Youth Summit, Kaduna's Album: First Northern Youth Summit, Kaduna

First Northern Youth Summit taro ne da ya tattara matasan Arewa har da dattawa don tattauna maslahar yankin Arewa ya fada. An gunadar da taron ne karkashin jagorancin Shugaban Arewa Consultative Forum, Alhaji Ibrahim Commassie, kuma taron ya gudana a dakin taro na Arewa dake Kaduna a ranar 12 ga watan Mayu, 2015.

Photo 12 of 20 in First Northern Youth Summit, Kaduna