Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Northern Youth Summit by Northern Hibiscus

Northern Youth Summit wanda Northern Hibiscus, karkashin jagorancin Aishatu Falke, suka shirya a Kaduna taro ne da ya bada karfi ga ilimi, kasuwanci da aikin yi wanda ya shafi matasa da kuma yankin Arewa baki daya. An gudanar da taron ne a ranar 5 da 6 na watan Juli 2019.

Photo 31 of 34 in Northern Youth Summit by Northern Hibiscus

Sababbin Hotuna