Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Gomna El-Rufai ya sanya yaronsa a makarantan gwamnati

Gomnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanya yaronsa a makarantan gwamnati. Karon farko da gwamna mai ci a Najeriya ya sanya dansa a makarantan gwamnati don yunkurin inganta karatun makarantun gwamnati.

Photo 5 of 9 in Gomna El-Rufai ya sanya yaronsa a makarantan gwamnati

Sababbin Hotuna