Featured Create an Ad

Bakandamiya's Album: Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a kafa fadar wucen gadi a Paris

Hotunan Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a fadarsa ta wucen gadi a birnin Paris inda ya nada Dr Surajo Jankado Labbo a matsayin Sarkin Hausawan Kasashen Turai. Wannan labari da hotuna an samo su ne daga gidan jaridar 'Daily Nigerian'

Photo 4 of 6 in Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a kafa fadar wucen gadi a Paris

Sababbin Hotuna