Abdulkareem Shadirie's Album: Wall Photos

Photo 2 of 4 in Wall Photos

1. Kullum tinanina,
Sai yaushe zamu zam tsintsiya.

2. Ki zam mallakina,
Ki zamma tãwa gaba daya.

3. Mu zauna dake Gidana,
Sae na dinga kiranki habibiya.

4. Idan na kalli gefena,
Nayi arba da fuskarki gimbiya.

5. Ki dinga bani k'auna,
Ni zan Baki kulawa masoyiya.

6. Wallah accikin Gidãna,
Wallahi bãni barinki kishã wuya.

7. Kin zamma jigona,
Dukka sirrina wake zan biya.

8. Kyauta ta so da kaunã,
Wanda kikka bani tukuici zan biya.

Abdulkareem A Shadirie ✍️
09/02/2021

Comments

0 comments