Photo 4 of 4 in Wall Photos

Sannu nana sarauniya,
Dole ince Miki gimbiya,
Kin wuce min zinariya,
Ban barinki kisha wuya,
Kin zamo min madubiya,
Kaunarki ta rike zuciya,
Ta saka na fada rijiya,
Sai kisa mini qugiya,
Kece kadai fa a duniya,
Wacce ta sacen zuciya,
Guna kin zam barauniya,
Na soyayyar zuciya,
Kece nake yiwa bibiya,
Dole na kiraki habibiya,
Sannu nana, nana hauwa kyakkyawar gimbiya.

Abdulkareem A Shadirie ✍️
09/02/2021

Comments

2 comments