Ibrahim Adam Dan Sarauta's Album: Wall Photos

Photo 4 of 7 in Wall Photos

*GORON JUMA'A**

Ya Allah Kaine Mai amsa adu'ar bayinka, Allah kayi mana arziki mara yankewa, ka azurtamu da lafiya mai amfani, Allah ka zama gatanmu, kasa albarka acikin al'amuranmu. Allah kasa ƙarshenmu tayi kyau, muyi rayuwa Mai albarka da taimakon Addini.
Mun wayi garin Juma'a lafiya, Allah ka sadamu da alkhairi cikin wannan Rana, Ameen. 🤲

*BARKA DA JUMA'A* 👏👏
Engr.
Ibrahim Adam Dan Sarauta
(Wadatan Matasan Hausa)

Comments

0 comments