Bakandamiya's Album: Taron Muhawarar Bakandandamiya 2020

Wasu daga hotunan taron bada kyautuka da karramawa ga kungiyoyin marubuta na Muhawarar Bakandamiya 2020. An yi taron ne a Murtala Mohammed Library dake Kano a ranar 7 ga watan Maris 2021.

Photo 38 of 47 in Taron Muhawarar Bakandandamiya 2020