Bakandamiya's Album: Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Wannan albam na dauke da hotunan shahararrun magabata yan Arewacin Najeriya, kama daga malamai da sarakuna zuwa shuwagabannin siyasa da 'yan kasuwa da makamantan su. Allah Ya gafarta musu da rahama.Amin.

Photo 24 of 30 in Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Dr. Russel Aliyu Barau Dikko (1912–1977)
Dr. Russel Aliyu Barau Dikko (1912–1977) shi ne Likita na farko daga Arewacin Najeriya.