Bakandamiya's Album: Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Wannan albam na dauke da hotunan shahararrun magabata yan Arewacin Najeriya, kama daga malamai da sarakuna zuwa shuwagabannin siyasa da 'yan kasuwa da makamantan su. Allah Ya gafarta musu da rahama.Amin.

Photo 25 of 30 in Shahararrun Magabata yan Arewacin Najeriya

Abdulkadir Balarabe Musa (1936 - 2020)
Daya daga cikin manyan shuwagabannin Arewa, kuma tsohon gwamnan jihar Kaduna daga October 1979 - 23 June 1981.