Featured Create an Ad

Wall Photos's Album: Wall Photos

Photo 35 of 48 in Wall Photos

Fassarar Waƙar Chand Sifarish

Sunan Waƙa: Chand Sifarish

Sunan Shiri: Fanaa

Shekara: 2006

Sauti: Jatin-Lalit

Rubutawa: Prasoon Joshi

Kamfani: YRF Music

Rerawa: Shaan & Kailash Kher

Fassarawa: Haiman Raees

* Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah
Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah

Tsarki ya tabbata ga Allaah

* Chand Sifarish Jo Karta Humaari Deta Woh Tumko Bataa

Da ace wata za ta yi magana a madadina da ta faɗa miki cewa...

* Sharmo Haya Ke Parde Giraake Karni Hai Humko Khata

Ina so in yaye hijabin kunya in tsula tsiya kuma in yi ha'inci.

* Zid Hai Ab To Hai Khudh Ko Mitaana Hona Hai Tujh Mein Fanaa

Burina shi ne in tarwatsa kaina domin in nutse a cikinki.

* Teri Ada Bhi Hai Jhonke Wali Chu Ke Guzar Jaane De

Sddabarunki kamar iska ne mai taɓawa ta wuce.

* Teri Lachak Hai Ke Jaise Daali Dil Mein Uthar Jaane De

Motsinki tamkar rangajin rassa ne mai nutsewa a cikin zuciya.

* Aaja Baahon Mein Kar Ke Bahaana Hona Hai Tujh Mein Fanaa

Ki ɗan bada uzuri ki zo ga hannuwana. Ina so in nutse a cikinki.

* Chand Sifarish Jo Karta Humaari Deta Woh Tumko Bataa

Da ace wata za ta yi magana a madadina da ta faɗa miki cewa...

* Sharmo Haya Ke Parde Giraake Karni Hai Humko Khata

Ina so in yaye hijabin kunya in tsula tsiya kuma in yi ha'inci.

* Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah
Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah Subahnallah

Tsarki ya tabbata ga Allaah.

* Hai Jo Iraade Bataa Doon Tumko Sharma Hi Jaaogi Tum

Da zan faɗa miki niyyata, za ki ji kunya.

* Dhadkanein Jo Suna Doon Tumko Gabrah Hi Jaaogi Tum

Da za ki ji ƙarfin bugun zuciyata, za ki tsorata.

* Humko Aata Nahin Hai Chupaana Hona Hai Tujh Mein Fanaa

Ban san ta yadda zan iya ɓoye abinda nake ji ba, so nake in nutse a cikinki.

* Chand Sifarish Jo Karta Humaari Deta Woh Tumko Bataa

Da ace wata za ta yi magana a madadina da ta faɗa miki cewa...

* Sharmo Haya Ke Parde Giraake Karni Hai Humko Khata

Ina so in yaye hijabin kunya in tsula tsiya kuma in yi ha'inci.

* Zid Hai Ab To Hai Khudh Ko Mitaana Hona Hai Tujh Mein Fanaa

Burina shi ne in tarwatsa kaina domin in nutse a cikinki.

<••••••••••••••••••••••••••••>
Haiman Raees
<••••••••••••••••••••••••••••>

08185819176

Twitter: @HaimanRaees

Instagram: Haimanraees

Haimanraees@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring

Aaraha Hoon!

No Stickers to Show

X

Sababbin Hotuna