Featured Create an Ad

Jamilu Abdurrahman 's Album: Wall Photos

Photo 69 of 69 in Wall Photos

FASSARAR WAƘAR WORLD DANCE MEDLEY

Waƙa: World Dance Medley

Shiri: Happy New Year

Harshe: Hausa

Shekara: 2014

Sauti: Vishal-Shekhar

Rubutawa: Irshad Kamil

Kamfani: T-Series

Rerawa: Neeri Mohan, Vishal Dadlani, Sukhwinder Singh, K.K., Shankar Mahadevan & Shah Rukh Khan

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman

• Manwa Laage… Manwa Laage

Wannan Zuciyar Yanzu Ta Manne

• Laage Re Saanwre (x2)

Wannan Zuciyar Yanzu Ta Manne da kai masoyi

• Le Tera Hua Jiya Ka, Jiya Ka, Jiya Ka Yeh Gaaov Re

Duba ka gani, wannan ƙauyen zuciyar Tawa yanzu ya zama naka

• Manwa Laage… Manwa Laage

Wannan Zuciyar Yanzu Ta Manne

• Laage Re Saanwre (x2)

Wannan Zuciyar Yanzu Ta Manne da kai masoyi.

• Le Khela Maine Jiya Ka, Jiya Ka, Jiya Ka Hain Daanv Re

Kalli na yi caca da zuciya ta.

• Radhe Radhe Bolo… Bolo… Bolo…

Jinjina ga uwargijiya Radha!

• Radhe Radhe Bolo Jai Kanhaiya Lal Ki (x4)

Jinjina ga Radha da ubangiji Krishna!

• Satakli Re Satakli Ho Thodi Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka.

• Badle Jo Kismet Ke Ye Taare

Kamar yadda taurarin ƙaddara su ka canja.

• Satakli Re Satakli, Sakal Akal Satakli

Yanzu kam na ɗan yi hauka, fuska ta da ƙwaƙwalwa ta sun yi hauka.

• Waah Waah Ji, Waah Waah Ji, Waah Waah Re

Da kyau, Abin Ya yi!

• Hum Is Desh Ke Waasi Hain, Jahaan Roz Hi Danga Rehta Hai

Mu 'yan wannan ƙasar ce wacce ake tashin hankali kullum (a cikin ta).

• Jahan Roz Roz Akhbaaron Mein, Scamon Ka Panga Rehta Hai

In da kullum ake faɗin labaran zamba a cikin jaridu.

• Jahan Aam Aadmi Sadkon Pe, Aadha Sa Nanga Rehta Hai

In da talaka ke yawo rabin jikin sa a waje.

• Iss Haal Mein Bhi, Iss Daur Mein Bhi

A irin wannan yanayi, a irin wannan zamanin.

• Har Dil Mein, Tiranga Rehta Hai

Akwai tuta mai kaloli uku a zuciyar kowane mutum.

• Apni Marzi Ke Hum Khuda, Indiawaale

Mu ke da iko da ƙudurorin mu, mu ne 'yan Indiya.

• Aati Hai Jeet Ki Ada, Indiawaale

Mun san salon cimma nasara, mu ne 'yan Indiya.

• Yaaron Se Apna Vaasta

Mu na kula da abokan mu sosai.

• Dushman Ke Chakke Chhuda De Hum Indiawaale…

Mu kan kada maƙiya babu sassauci, mu ne 'yan Indiya.

• Dum Hai Toh Koi Rok Le, Indiawaale

• Idan kuma mutum na da ƙarfi, to sai ya gwada dakatar da mu, mu ne 'yan indiya.

• Sooraj Se Oonche Hausle, Indiawaale

Burikanmu sun shallake rana kanta, mu ne 'yan Indiya.

• Saath Milkar Jo Hum Chale

Idan mu ka haɗa kai mu ka tafi tare.

• Kismat Se Kismat Chura Le… Indiawaale

Mu na iya sace ƙaddara daga ƙaddarar ita kanta, mu ne 'yan indiya.

• Duniya Se Humko Kya Le Jaana… O…

Ba ma buƙatar komai a wannan duniyar.

• Yaaron Ke Dil Mein Ho Thikaana

Abin da mu ke so kawai shi ne matsuguni a zukatan abokai.

Jo Dil Se Yaar Humein Le Pukaar

Amma ga abokai da su ke kiran mu da ga zukatan su.

• To Jaan Nisaar Kar Daale

A shirye mu ke da mu sadaukar da rayuwar mu saboda su.

• Kehte Hain Humko Pyaar Se Indiawaale

Cike da soyayya mutane ke kiran mu da... 'yan Indiya

• Chhu Lete Dil Ke Taar Se Indiawaale

Mu ne ma su taɓa kirtanin zukata, mu ne 'yan Indiya.

• Har Jeet Cheen Le Haar Se Indiawaale

Mu kan iya fizge nasara da ga rashin nasara, mu ne 'yan Indiya.

• Dushman Ke Chakke Chhuda De Hum Indiawaale… Ooo

Mu kan kada maƙiya babu sassauci, mu ne 'yan Indiya.

• Ungli Pe Sabko Nacha De Hum Indiawaale

Mu kan sa kowa ya yi rawa da kiɗan mu, mu ne 'yan Indiya.

• Dushman Ke Chakke Chhuda De Hum Indiawaale…

Mu kan kada maƙiya babu sassauci, mu ne 'yan Indiya.

• Manwa Laage… Re Manwa Laage

Wannan Zuciyar Yanzu Ta Manne

• Kehte Hain Humko Pyaar Se Indiawaale

Cike da soyayya mutane ke kiran mu da... 'Yan Indiya.

• Chhu Lete Dil Ke Taar Se Indiawaale

Mu ne ma su taɓa kirtanin zukata, mu ne 'yan Indiya.

• Manwa Laage… Re Manwa Laage

Wannan Zuciyar Yanzu Ta Manne.

• Apni Marzi Ke Hum Khuda, Indiawaale

Mu ke da iko da ƙudurorin mu, mu ne 'yan Indiya.

• Aati Hai Jeet Ki Ada, Indiawaale

Mun san salon cimma nasara, mu ne 'yan Indiya.

• Yaaron Se Apna Vaasta

Mu na kula da abokan mu sosai.

• Dushman Ke Chakke Chhuda De Hum Indiawaale…

Mu kan kada maƙiya babu sassauci, mu ne 'yan Indiya.

• Dum Hai Toh Koi Rok Le, Indiawaale

• Idan kuma mutum na da ƙarfi, to sai ya gwada dakatar da mu, mu ne 'yan indiya.

• Sooraj Se Oonche Hausle, Indiawaale

Burikanmu sun shallake rana kanta, mu ne 'yan Indiya.

• Saath Milkar Jo Hum Chale

Idan mu ka haɗa kai mu ka tafi tare.

• Kismat Se Kismat Chura Le… Indiawaale

Mu na iya sace ƙaddara daga ƙaddarar ita kanta, mu ne 'yan indiya.

ƘARIN HASKE: Wannan waƙa haɗaka ce ta waƙoƙi uku daga cikin wannan fim mai suna Happy New Year, wato Manwa Laage, Indiawaale da kuma Satakli. Wannan waƙa ta na ɗauke da soyayya, kishin ƙasa, jiji da kai gami da tinƙaho, uwa uba kuma tana ɗauke da saɓo a cikinta. Nagode

©️✍🏻
Jamilu Abdurrahman
(Mr. Writer)
+2348185819176
Haimanraees@gmail.com

No Stickers to Show

X

Sababbin Hotuna