Bakandamiya's Album: Wall Photos

Photo 321 of 331 in Wall Photos

Masha Allah! Mambobin babban kwamitin shiryawa da tsarawa da alkalantawa da gudanar da muhawarar Bakandamiya 2020 daga farko har zuwa taron kammalawa jim kadan a ofishin Ado Ahmad Gidan Dabino, MON bayan sun kammala meeting na bitar nasarori da matsaloli da aka samu da kuma yadda za a kara inganta taro na gaba.

Allah Ya sakawa wadannan jajirtattun marubuta da mafificin alkhairi. Amin.

Don nuna karin farin cikinmu duk wanda ya fara kawo cikakken sunayen wadannan hazikai a jere kamar yadda suke a hoton zai samu kyautar katin waya na N5000 kai tsaye.

Allah Ya bai wa mai rabo sa'a.

Comments

6 comments
 • Amrah Auwal
  Amrah Auwal Maza:
  Almustapha Adam Muh'd
  Zaharaddeen Nasir
  Muttaƙa A...  more
 • Rabee'atou A Oumar (Pinky)
  Rabee'atou A Oumar (Pinky) Almustapha Adam Muhammad \nZahradden Nasir\nMuttaka A Hassan\nDanladi Haruna\nMukhtar musa Karami\nAdo Ahmad Gidan dabino\nBilkisu Muhammad Garkuwa\nSumayya Ibrahim Gambo\nFatima Bello Bala\nAsma'u Abdullahi Ibrahim\nUmmi Tasiu Abdul mumini
 • Hauwa'u Muhammad
  Hauwa'u Muhammad Almustapha Adam Muhammad
  Zahradden Nasir
  Muttaka A Hassan
  Danladi...  more
  Mar 10 - Report
 • Ibrahim Musa Gamba
  Ibrahim Musa Gamba Allah Ya kara nasara
  Mar 14 - Report