Assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin wannan fili na Bakon mako, wanda ya saba zakulo muku manya-manyan hazikan marubuta, manazarta, har ma da mawaka, a yau ma mun zo muku da babban bakonmu kuma jajirtacce wajen ayyukan adabi, da fatan za mu samu hadin kai kamar yadda muka saba.
Comments