Hauwa'u Muhammad 's Album: Wall Photos

Photo 3 of 11 in Wall Photos

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu

Barkanmu da yau barkanmu da sake haɗuwa a sabon shirin na mu na baƙon mako,wanda yake zuwa muku duk ranar talata.
A yau shirin na mu ya yi tattaki wajen zaƙulo muku wani fitaccen, shahararren sannan kuma sanannen marubuci wato Malam Bukar Mada wanda yana ɗaya daga cikin waɗan da suka sabunta littafin nan mai suna Dare Dubu Da Ɗaya. Don jin wane ne shi da kuma nasarorin da ya samu a kan rubutu sai ku kasance da mu masu gabatarwa Maryam Haruna da Hauwa'u Muhammad, Muna yiwa babban bako Barka da zuwa.

Comments

60 comments
 • Mukhtar Musa Karami Abu Hisham
  Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Masha Allahu


  Tabbas kuwa ni ma ina daya daga cikin daliban MAKARANTAR MALAM BAMBADIYYA kuma babu laifi Farfesa ya taimaka mun fahimci abubuwa da yawa na dabarun rubutu
  September 23, 2020 - 1 likes this - Report
 • Mukhtar Musa Karami Abu Hisham
  Mukhtar Musa Karami Abu Hisham Tabbas Ina da tarin tambayoyina ga bako, duk da ranar ta wuce zan so ko guda daya zuwa biyu a amsamin
  September 23, 2020 - 1 likes this - Report
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan Allah Ya saka wa masu shiryawa da gabatar da wannan shiri da alheri. Sannan ina yiwa bako, Mal. Bukar jinjina, Allah Ya kara basira da hazaka, amin.\n\nA min afuwa da jinkirin da na yi na mika tambayata.\n\nGame da rubuce-rubucen batsa da yanzu suka zama...  more
  September 23, 2020 - Report
 • Bukar Mada
  Bukar Mada Bismillah Abu Hisham
  September 23, 2020 - Report