Fatawa Online's Album: Wall Photos

Photo 1 of 2 in Wall Photos

FATAWA ONLINE: TASKAR TAMBAYOYI DA AMSOSHIN ADDININ MUSULUNCI

Ku yi rajista a taskar FATAWA ONLINE don aiko da tambayoyinku na mas’alar addinin Musulunci ga malamai su amsa muku.

Burin Fatawa Online shi ne ta hada masu tambayoyi da masu amsa tambayoyi; dukkan mu baki daya mu tada wani rumbun ilimi mai dorewa da zai amfani al’umma.

Musamman muna mika kokon bararmu ga malamai da almajiran ilimi da su yi rajista don taimakawa masu tambayoyi.

Ku latsa www.fatawaonline.org don yin rajista da aiko da tambayoyinku.

Allah Ya sakawa kowa da alkhairi. Amin.

Comments

0 comments