Featured Create an Ad

Khadija Ahmad 's Album: Wall Photos

Photo 142 of 159 in Wall Photos

*MY HAUSA VERSION OF LONGRICH PRESENTATION*

*BARKAN KU DA ZUWA SASHIN KASUWANCI NA LONGRICH*

*Menene Longrich*
🌺wani kamfani ne daya taso daga kasashen Asia (kasar China).

🌺sunyi shekara 33 suna kasuwanci yanzu kuma shekararsu 6 a najeriya. Yana nan ba inda zaije👍👍

*Munada kayayyaki ne a longrich?*

🌺Eh munada kusan guda 2000.
🌺Munada magunguna ingatattu kuma masu sauki, kayan gyaran jiki, kayan amfanin gida, na rage kiba da sauransu.

*Ya ya zan iya shiga kasuwancin?*

🌺Ka tura bayananka na rijista da ainihin kudin daka biya a account din longrich zuwa ga wanda ya fara doraka akan harkar.

🌺saika zabi kayan da kakeso a baka. Rijista kyauta ne.

*Me zan samu idan na kawo wani?*
🌺zaka samu PVs wato (Point Values) wanda shine yake karuwa kuma yake matsar dakai zuwaga matakai na gaba.
Sannan kuma idan kana kawo mutane kana rijistar su, shine zaka rika samun bonus din 8% na duk siyayyar da zasuyi.

*Dole ne saina siyar da kayan za'a biyani?*
🌺siyarwa ba dole bane, zaka iya amfani da kayanka da iyalanka, ko kuma idan kai niyya saika siyar kudinka su dawo maka. Sannan zaka iya cigaba da siya saboda ka rika matsawa gaba har zuwa matakin VIP.

*Me zanyi bayan na siya kayana?*

🌺zaka kawo mutane 3 suma suyi rijista kamar yadda kayi.

*Idan kuma nakawo mutane sama da 3 fa?*

🌺kai mutane 3 kawai zaka iya rijistarsu karkashinka, sauran sai kayi rijistarsu karkashin mutane 3 dinka.

🌺sannan kuma zaka samu kyautar PVs idan sukayi rijista karkashin mutane 3 dinka.

*Yaushe longrich suke biya?*

🌺Bayan sati 3 da fara yin saye da sayarwar mutane ukun ka, kuma duk alhamis ake biya.

*Me zan samu bayan bonus din sati sati?*

🌺zaka iya samun kyauta ne dadai da points dinka.

*Menene garabasar?*

✈✈✈ fita kasashe ketare sau 3 a shekara.

🚗🚗 kyautar mota kowacce shekara.

🏠samun gida na naira miliyan 25

📚 daukar nauyin karatun yara 4 domin yin digiri a china.

🎓 karin karatu na masters a Regis University, Denver, Colorado

Duk wanda ya shirya zai iya nema na ta wannan layin

*BAYANI AKAN TSARIN SHIGA*

Level shine entry level fee naki Wanda kikayi joining longrich.

💎Starter combo (4pv) 10,050

Wanan ref bonus kawai ake biya babu activities bonus.

💎q silver 30k-40kshine (60pvs) wanan ana biyan performance bonus 8% weekly na activity na team naki.

💎silver 70k-80k shine (120pvs) ana biyan ki 8% activities bonus da development bonus,kuma longrich na ajiye maki some percentage na siyayya.

💎gold 120k-150k shine (240pvs) 10% activities bonus u earn ref bonus, performance bonus, leadership bonus, development bonus.

💎platinum 320k-350k shine (720pvs) zakiyi earning 12% performance bonus, leadership bonus, development bonus, ref bonus too

💎platinum VIP 750k-800k (1680pvs) zakiyi earning 12% and 1% global shares

Wanan su ake cewa level of entry. Dukk locacin da kika siya kaya as upgrade order. Yana taruwa maki yana upgrading naki.

Domin dukk Wanda ya fara da starter combo har zuwa platinum zai yi upgrading har mutum ya kai VIP.

Idan mutum yakai VIP ba ruwan sa da upgrade again.


*BAYANI AKAN STARTER COMBO NA LONGRICH*
(10,050)

Idan mutum yayi register da wanan package na 10,050 za abashi kaya Wanda sunkai na 11,500 naira.

✅idan kikayi register mutum 1(daya) longrich zata biyaki 2,666.

✅idan kikayi register mutum uku za'a biyaki 8,700.

✅idan nakasan ki sukayi register mutum uku ,uku akasan su za biyaki 700 naira each.(6,300)

Wanan Kadan daga cikin alfanun da zaki samu da 10,050.kenan.

✍🏻idan bakison kawo mutane,zaki siya kaya a sari ki siyar,kiyi ribar.😃

Ga option na kayan da za a baki da 10,050 naki

*OPTION A*

✅1 TOOTHPASTE
✅2 BODYCREAM
✅1handcream
✅ 2 mosquito repellent

*OPTION B*

✅1 calcium
✅1 white tea shampoo
✅1 big toothpaste
✅2 repellent

WhatsApp 07060768230 or follow my link
https://chat.whatsapp.com/CrT24JI38kqD76L8ykUnDy

No Stickers to Show

X

Sababbin Hotuna