Maryam Haruna's Album: Wall Photos

Photo 33 of 43 in Wall Photos

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh. Ƴan uwa barkanmu da yau barkanmu da sake kasance wannan makon cikin iko da kuma yarda ta Ubangiji,kamar yanda ku ka sani duk sati a ranar irin ta yau mu kan zo muku da shirinmu na ɓakon mako. Shiri ne dake zaƙulo muku taurarinmu na Marubuta masu haskawa ko wane lokaci wanda ni Maryam Haruna da abokiyar aikina Hauwa'u Muhammad ke gabatarwa.
Don son jin tarihi da kuma gwagwarmayar baƙuwar tamu sai ku kasance da mu.

Comments

56 comments