Maryam Haruna's Album: Wall Photos

Photo 34 of 43 in Wall Photos

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuh. Barkanmu da yau barkanmu da sake kasancewa cikin wannan rana ta Talata inda muke gabatar muku da shirin filin baƙon mako. Shiri ne dake zaƙulo manya-manyan Marubuta don tattaunawa dasu wanda ni Maryam Haruna da abokiyar aikina Hauwa'u Muhammad ke gabatarwa. Ku biyomu ciki don ji daga bakin baƙuwar. Ummyter Abdallah Hauwa'u Muhammad Mukhtar Musa Karami Abu Hisham kuna kusa?

Comments

78 comments