Zaharadden Nasir's Album: Wall Photos

Photo 7 of 16 in Wall Photos

A RANA IRIN TA YAU 17 JANUARY...

17-1-1961. Aka kashe Patrick Lumumba bisa sahalewar gwamnatocin ƙasashen turawan yamma. Lumumba shi n ya jagoranci gwagwarmayar ƙwatar ƴancin kan ƙasar Congo.

17-1-1995. Aka yi girgizar ƙasa na tsawon daƙiƙa (second) 20, a birnin Kobe ta ƙasar Japan. Wadda a bisa ƙiyasi anyi asarar dukiya ta kimanin dala biliyan ɗari biyu. Mutane aƙalla 6,434 suka rasu. Wasu kimanin 251,302. suka jikkata.

17-1-1942. Aka haifi shahararren ɗan damben zamanin ƙasar Amurka, Muhammad Ali.

Comments

0 comments