Zaharadden Nasir's Album: Wall Photos

Photo 9 of 16 in Wall Photos

A RANA IRIN TA YAU...27 JANUARY.

27-1-1785. Aka kafa University of Georgia ta ƙasar Amurka. Jami'a ta farko wadda ta haɗa kowa da kowa. Shekaru ɗari biyu da talatin da shida kenan.

27-1-1967. Aka kashe Edward Higgins White. Ɗan ƙasar Amurka na farko da ya fara zuwa duniyar wata. An kashe su tare da abokan aikinsa guda biyu, a yayin da zasu ƙaddamar da kumbon da ya ƙera, wanda suka sa wa suna Apollo 1.

27-1-996. Kanal Ibrahim Bare Mainasara ya jagoranci sojoji suka hamɓarar da gwamnatin siyasa ta farko a ƙasar Nijar, wadda Muhamane Ousmane ke jagoranta.

27-1-1895. Aka haifi Harry Rubinstern. Marubucin finafinai a ƙasar Amurka.

27-1-2009. John Updika ya mutu. Marubucin littafi, gajerun labarai da waƙoƙi. Kuma manazarci, ɗan ƙasar Amerika.

Zaharadden Nasir

Comments

4 comments