Wasu daga cikin mata, a kasan America, da keyin gangami don nuna korafinsu da kin amincewa da ra'ayoyin Shugaba Trump, game da hakkin mata. Cikin su harda shahararriyar marubuciya, 'yar Najeriya, Chimamanda.

click to rate

Comments

0 comments