Bakandamiya's Album: Hotunan Aminu Alan Waka

Wannan albam na dauke ne da hotunan fasihin mawakin kasar Hausa, Aminu Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Aminu Alan Waka.