Bakandamiya's Album: Hoton Dr Ahmad Gumi tare da yan bindiga

Hoton Sheikh Dr Ahmad Gumi tare da yan bindiga a yayin da ya kai musu ziyara don neman sasantawa tsakaninsu da gwamnati.