Bakandamiya's Album: Hotunan Adam A. Zango

Ku kalli hotunan shahararren mawaki kuma dan wasan Kannywood, Adam A. Zango wanda ake wa lakabi da Prince Adam A. Zango.