Makalu

CIKIN ƁAURE:Babi na sha-bakwai

Posted Mon at 7:54 PM by Hadiza Isyaku

      Sosai maganar Umman Abbas ta saka Aunty cikin rudani, dan kuwa alamu sun nuna cikin tsana Read More...

Rai da kaddara 2: Epilogue 2

Posted Sep 2 by Lubna Sufyan

Mutuwa sunanta iri daya ne, sanadinta da sakonta ne yake bambanta, akwai mutuwar da zakaji labarinta kawai ta Read More...

CIKIN ƁAURE:Babi na sha-shida

Posted Sep 2 by Hadiza Isyaku

Ta ɓangaren Abbas kuwa, tamkar farincikinsa ne gaɓaɗaya ya ba Asma'u a cikin takardar sakin, domin tunda suka Read More...

Rai da kaddara 2: Epilogue 1

Posted Sep 2 by Lubna Sufyan

BAYAN WANI LOKACI Duka hayaniyar falon yake jin ta zuqe mishi, babu wani abu da yake karasawa kunnuwan shi, k Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da shidda

Posted Aug 17 by Lubna Sufyan

Hannunta ta saka cikin na Salim, bashi bane karo na farko da hannuwansu ya shiga cikin na juna, amman yanda ya Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da biyar

Posted Aug 15 by Lubna Sufyan

To a warrior, that's my grandma, who has been battling with cancer for 45 years now. * "Hey Mug..." Ya kira Read More...

A INA MATSALAR TA KE?

Posted Aug 14 by Auwalu

A INA MATSALAR TA KE? Dukkan matsalolin da ake fama dasu a yau da suka danganci auratayya ayanzu, suna da Read More...

Soyayya Da Rayuwa: 17

Posted Jul 30 by Yasmeen MuhammadLawal

Sanye yake cikin sabuwar shaddarsa wanda ya ɗinka na musamman. Ƙamshin turare kawai ke tashi daga jikinsa. Ya Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da hudu

Posted Jul 28 by Lubna Sufyan

Ashe akwai ranar da zata zo da zai kalli Madina zuciyar shi cike fal da kishinta, kishin ma akan abinda ba a k Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da uku

Posted Jul 26 by Lubna Sufyan

Tunda yake bai taba tunanin shan wani abu ba sai a sati dayan nan, idan yana cikin yanayi irin wannan Madina c Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da biyu

Posted Jul 23 by Lubna Sufyan

Nagode da fatan alkhairi Nagode da tarin addu'o'inku Wanda suka kira, sako ta whatsapp, text, wattpad harma Read More...

Soyayya Da Rayuwa: 16

Posted Jul 20 by Yasmeen MuhammadLawal

Hajiya Mama ce zaune a kan filo da aka ajiye mata a ƙasa a kan kafet da ke jingine jikin bango. Ƙafarta da ke Read More...