Featured Create an Ad

Makalu

Blogs » Girke-Girke » Yadda ake hadin lemun kankana da abarba

Yadda ake hadin lemun kankana da abarba

 • Lemun kankana da abarba na daya daga cikin abinci da muka koyar a lokacin Ramadan a cikin zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman. Wannan drink din bai da wahala sam sam amma akwai dadi.

  Abubuwan hadawa

  1. Kankana
  2. Sugar
  3. Abarba
  4. Ruwa

  Yadda ake hadawa

  1. Za ki yayyanka kankana ki nika ki tace ki sa sugar ki sa a fridge
  2. Abarba shima za ki yayyanka ki niqa ki tace ki sa sugar ki sa a fridge.
  3. Sai sunyi sanyi kalau sai ki ciro ki dauko kofin da za ki sa a ciki ki fara zuba na abarban kafin ki zuba na kankana a samansa, a ashafa dadiy lafiya!  

  za ku iya duba girke-girkenmu na baya, kamar,yadda ake gashin kifi karfasa da sauransu. Kar ku manta da za ku iya binciko duk wani kalan abinci da kuke so a nan Bakandam

  Rubutawa: Shaima Alhussainy

No Stickers to Show

X

Da Dumi-Dumin Su

 • Thu at 7:22 PM
  Posted by Bakandamiya
  Ku latsa nan don karanta babi na bakwai. Bata iya komawa bacci ba tunda ta tashi daga wannan mafarkin. Ta yi kuka har sai da idanunta suka fara yi mata zafi, gangar jikinta da zuciyarta suna yi mata rad'ad'in da ita kad'ai ta san yanda take ji. Ƙirar sallahr asuba yasa ta mik'e cikin hanzari, tana...
 • Mece ce cutar mantuwa (amnesia)? Idan aka ce mutum na fama da cutar amnesia dai to ana nufin cutar da ke sa mutum ya manta abubuwa kamar abubuwan da su ke zahiri, da kuma bayanai game da wani abu ko kuma manta abinda ya faru da su da makamanta ire-iren wannan mantuwa. Mutane da su ke dauke da wanna...
 • Ku latsa nan don karanta labarin Saurin Fushi Na Kawo Da Na Sani. A wani ƙauye akwai wani mutum  ana kiran sa Abu Sabiru, ya kasance mai tsananin haƙuri da kawar da kai akan wasu al’amura. Dalilin da ya sa ma ake kiransa Abu Sabiru kenan. Yana zaune tare da matarsa kyakkyawar gaske ...
 • Ku latsa nan don karanta darasin rana ta uku. DARASI NA 1 Matakan rubutun gajeren labari A jiya mun yi bayani akan matakan da ake bi wajen tsara labari, yau kuma za mu bayani a takaice kan matakan da ake bi wajen rubuta ingantaccen labari. Waɗannan matakai ba tabbatattu ba ne, ma'ana ba wajibi ne...
 • Ku latsa nan don karanta babi na shida. Habeeb na kwance a kan doguwar kujera ya ji an murɗa handle ɗin ɗakinshi tare da turo ƙofar a hankali. A hankali ya buɗe idanunsa da suka yi nauyi sakamakon ciwon kan da yake fama da shi. "Fateemah" ya faɗa a ransa, lokacin da ya kai duba ga Jummai da ke ts...
 • Uwargida ba za ki yi dana sanin koyan yadda ake yoghurt in fruits ba. Domin kuwa kayan dadi ne sosai da sosai kuma cikin mituna kalilan za ki hada. Ba a ba yaro mai kiwiya!!! Wannan recipe yana daya daga cikin recipes da muka koyar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman a nan Bakandamiya. Abu...
View All