Featured Create an Ad

Makalu

Blogs » Girke-Girke » Yadda ake special salad mai nama

Yadda ake special salad mai nama

 • Hadin special salad nawa na musamman ne! Ga sauki ga dadi, uwargida sai kin gwada za ki bani labari! Wannan ma yana daya daga cikin recipes da muka koyar a Ramadan a shirin girke-girkenmu wadda aka gabatar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman.

  Shin ko kin tuna gashin tsokar kaza da muka koyar ranan farko? To shi za ki yi wa kazanki sai ki yayyanka su kananana! Ga link din yadda ake gashin tsokar kazan a nan

  Abubuwan hadawa

  1. Gasashshen tsokar kaza
  2. Lettuce
  3. Cucumber
  4. Karas
  5. Dafaffiyar kwai
  6. Mayonnaise

  Yadda ake hadawa

  Ki yayyanka duka ki jejjerasu yadda ki ke so! Daga kasrshe sai ki samo bama mayonnaise ki hade da dan maggi sai ki watsa akan salad dinki!

  Shikenan fa!! Ga dadi ga sauki ko!!! Sai angwada akansan na kwarai 

  Zaku iya duba wasu daga cikin girke-girkenmu na baya, kamarsu yadda ake hadin shinkafa ta musamman da yadda ake hadin shinkafa ta musamman da sauransu.

  Rubutawa: Shaima Alhussainy

No Stickers to Show

X

Da Dumi-Dumin Su

 • A wannan makala dalibai za su ga yadda za a yi bayani game da work da kuma power dama yadda ake solving mathematical problems. Workdone ko work a physics yana nufin a yi multiplying na force da displacement. Sa’annan aikin yana gudana ne a direction na force. Idan har W ya kasance work, F kum...
 • Vanilla cupcake kalar cupcake ne da yara kar harma manya su ke so sosai. Na san muta ne da dama suna sha'awar koyon yadda za a sarrafa shi. Saboda haka a yau muka kawo muku yadda ake yinsa domin mai sha'awar koyo. Wannan recipe idan kin bi shi yadda ya ke, za ki samu cupcakes guda 20 ne dai dai. Ab...
 • Ku latsa nan don karanta babi na takwas. Ga ɗaurin Zahra Buhari. Ni dai ban iya ɗaurin ba. Yayata ke kafa min in zan je biki. In kuwa fita yawo ne ɗaurin 'yan Hausa na ke yi mai lankwasa a gaban nan. "Mama!" Ta furta cikin mamakin ganin ta. Bata saurareta ba bare ta amsa, cikin hanzari ta isa bak...
 • A kwanakin baya na ga wani tattaunawa a social media game da zuwa aiki ga mata, musammam matan aure da kuma mata masu yara. Abinda na lura shi ne yawanci mazaje ba su fiya son matansu na zuwa aiki ba duk da cewa yawancin mazan na so a ce matansu sun yi karatu sosai kuma sun waye da sanin abubuwan ra...
 • Ku latsa nan don karanta labarin Mai Haƙuri Ya Kan Dafa Dutse. A ƙasashen ƙetare an yi wani ɗan Sarki ana kiran sa Bihizadu. Ya kasance kyakkyawa ne, kuma yana da kirki domin kuwa yana zama tare da talakawa da fatake da attajirai. Mutane suna son sa, sai dai yana da saurin ƙagauta a al'amuran ...
 • Kuna iya latsa nan don karanta darasin rana ta hudu. Yau ce rana ta karshe a wannan bita. Inda da yardar Allah za mu kawo misalan gajerun labarai domin gane yadda aka tsara su. Kowanne labari muka kawo za a bayar da dama a yi nazarinsa kafin a kawo na gaba. Za mu kawo labari guda biyar daga marubu...
View All