Uwargida ba za ki yi dana sanin koyan yadda ake yoghurt in fruits ba. Domin kuwa kayan dadi ne sosai da sosai kuma cikin mituna kalilan za ki hada. Ba a ba yaro mai kiwiya!!!
Wannan recipe yana daya daga cikin recipes da muka koyar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman a nan Bakandamiya.
Abubuwan hadawa
Yadda ake hadawa
Hmnmnmm dadi ba a cewa komi! Ga sauqi wurin sarrafawa!
Ku duba wasu daga cikin girke-girkenmu yadda ake hadin shinkafa da vegetable sauce da yadda ake special salad mai nama da sauransu.
Rubutawa: Shaima Alhussainy
No Stickers to Show