Recent Entries

 • Radioactivity: Mene ne kuka sani game da shi?

  A karkashin ilmin kimiyyar lissafi wato (physics) yau za mu yi karatu ne akan maudu’i mai matukar muhimmanci wanda a makalarmu da ta gabata a kan radiation mun yi bayani sosai akai. Yawancin mutane ba sa iya banbance tsakanin radiation da radioactivity. A yau zamu kawo muku cikakken bayani dan...
 • Bayanin kimiyya game da radiation da irin cutarwar da yake yi

  A yau za mu yi karatun mune karkashin wani maudu’i mai matukar muhimmanci wanda muna cutuwa daga gareshi ta hanyoyi daban-daban, a saukake cikin harshen Hausa. Muna iya kiran RADIATION da iska mai guba ko kuma hasken rana mai bala’in gudu sannan muna iya juya shi a Turanci dai-dai g...
 • Physics: Energy quantization

  A darussanmu na ilmin kimiyyar lissafi wato (physics) yau zamu yi karatunmu ne akan wani maudu’i da naga dalibai da yawa na wahala da shi a Jami'a. Hakan ya samo asali ne sakamakon rashin samun foundation dinsa tun daga sakandire, idan dalibi ya fahimce shi daga sakandire in yaje jami’a ...
 • Physics: Darasi game da resistivity and conductivity

  A darasinmu na kimiyya da fasaha na gefen ilmin kimiyyar lissafi wato (physics) yau zamu san mene ne resistivity da conductivity, daga nan sai mu koyi yadda ake lissafinsu. A Turance ana defining resistivity ne kamar haka; Resistivity of a material is defined as the resistance per unit len...
 • Mene ne elementary projectiles?

  A karkashin ilmin kimiyyar lissafi wato physics, yau zamu yi karatunmu ne akan elementary projectile. Bayan mun fahimci me elementary projectile ya kunsa  zamu koyi lissafi akan time of flight, da maximum height and range tare da application of projectile. Sannan daga nan sai mu amsa tamba...
 • Darasi game da electrical method

  A makala ta da ta gabata mai suna method of mixture na yi bayanin specific heat capacity yanda ya ke dauke da method guda biyu na measuring dinshi wanda na kawo su kamar haka: Method of mixtures Electrical Method Saboda haka method din lissafinsu ma biyu ne, kuma na dauki guda daya nai bayani...
  comments
 • Darasi game da method of mixtures

  A makala ta da ta gabata mai suna measurement of heat capacity na yi bayani dangane da specific heat capacity of a body a matsayin, Specific Heat Capacity of a body. Idan quantity na heat energy, Q joules, yasa temperature na body mai dauke da mass M kg ya yi rising daga θ10C zuwa θ2, an...
 • Yadda ake measurement of heat capacity

  Kamar yadda muka sani heat is a form of energy, wato yana daya daga cikin ire-iren makamashi. Wani lokacin akan kirashi da suna THERMAL ENERGY kamar yadda wasu ire-iren energy suke. Unit din energy shine Joule. kuma mun koyi cewa a change in the heat energy of a body is usually indicated by a change...
 • Takaitaccen bayani game da gravitational field

  A physics, gravitational field model ne da ake amfani da shi wajan bayanin tasirin da massive body ya ke da shi wajan zuwa sararin samaniya around itself producing a force on another body. Gravitational force of attraction da ke tsakanin body guda biyu ana governing din shine da  Newton’s law o...
  comments
 • Physics: Darasi game da general gas law

  A makala ta da ta gabata wadda na fara bayani dangane da Gas Law mun koyi mene ne gas law, sannan kuma mun ga yadda ake siffanta gas tare da abubuwa guda uku wato, da volume, da temperature da kuma pressure. Daganan na yi rubutu akan laws din gas guda uku wanda kowannensu yana dauke da bayani d...
  comments
 • Physics: Me ku ka sani game da work, da energy da kuma power?

  A karkashin ilmin kimiyyar lissafi wato (physics) yau zamu yi karatu ne akan wasu abubuwa masu mahimmanci a rayuwarmu ta yau da kullum wanda ako yaushe cikinsu muke. Wadannan abubuwa gas u kamar haka: Work Energy Power Wadannan abubuwan kamar yadda na fada da su muke rayuwa a yau da kullum. ...
 • Pressure Law: Ma'anarsa da yadda ake lissafin shi

  Pressure law yana daga cikin laws na gas wanda a makala ta da ta gabata na yi bayani akai. Kamar yadda na fada a baya, a yau kuma zamu je ne kai tsaye dan duba daya daga cikin gas laws, wannan law din shine pressure law, ana bayanin law dinne a Turance kamar haka: Pressure law states that the press...