Makalu

Physics: Lissafin inclined plane

 • A darasinmu na kimiyya da fasaha a gefen kimiyyar lissafi wato Physics yau, zamu duba yadda ake lissafin inclined plane ne. Inclined plane a physics na nufin wuri (surface) mai gangare wadda in an dora wani abu akansa zai zamo (a tilted surface is called an inclined plane.). Inclined plane dai ana amfani da su ne wajen daga kaya mai nauyi zuwa cikin vans ko trucks, misalansu sun hada da:

  1. A slope
  2. A hill
  3. A ramp da sauransu.

  Zamu yi amfani da wannan zanen domin fitar da fomula lissafin inclined plane sannan kuma mu fahimci yadda yake sosai don samun saukin amsa tambayoyi a jarabawa.

   Fig1.0

  Velocity ratio na inclined plane ana samunsa ne ta:  V.R = distance moved by effort / distance moved by load  = length of inclined plane/ height of inclined plane = l/h

  Daga fig 1.0:  sin  = opposite / hypotenuse = h/l

  Rearranging 1 / sin= l /h

  Therefore, V.R = l/h = 1 / sin

  For a frictionless inclined plane, V.R = M.A = 1 / sin

  Furthermore, work output = load × distance moved by load = load × height of inclined plane

  = L × h

  Work input = effort × distance moved by effort = effort × length of inclined plane

  = E × l

  Efficiency of inclined plane, £ = work output / work input × 100%

  £ = L × h / E × l × 100% = L / E × h / l × 100%

  Ana iya karanta: Misalan lissafin Mechanical Advantage (MA) da Velocity Ratio (VR) da kuma Efficiency

  Yanzu tunda mun ga yadda aka samo formula lissafin sai mu fara amsa tambaya daga cikin tambayoyin da ke fitowa a jarabawar karshen ajin sakandire.

  Tambaya ta farko:

  An inclined plane of angle 150 is used to raise a load of 4500N through a height of 2m. If the plane is 75% efficient, calculate:

  1. Velocity ratio of the plane
  2. Work done on the load (WAEC 1999)

  Data:

  Angle of inclination = 150;  Load, L = 4500N; height of plane, h = 2m ; efficiency £ = 75%

  Amsar tambayan:

  i. Tambaya ta farko tana so mu nemo velocity na ratio wanda tuni muna da fomulashi sai dai musa abinda aka bamu mu samo. Ga amsar nan:  Velocity ratio, V.R = 1 / sin = 1 / sin15=3.86

  ii. Efficiency = work output / work input × 100%

  Work input = work output / efficiency × 100% = load × height of plane/efficiency × 100%

  = L × h /£ ×100 = 4500 ×2×100/75 = 12000j

  Tambaya ta biyu:

  A plane inclined at 300 to the horizontal has an efficiency of 50%. Calculate the force parallel to the plane required to push a load of 120N uniformly up the plane.  WAEC 2007/2017

  Data:

  Angle of inclination = 300;  V.R = 1 / sin = 1 / sin30 = 2;

  Load, L = 120N; Efficiency, £ = 50%

  The force parallel to the plane required to push the load is the effort E.

  Amsar tambayan:

  First we obtain M.A from £ = M.A /V.R × 100%

  Therefore, M.A = £ × V.R / 100 = 50 × 2 / 100 = 100 / 100 = 1

  Also, M.A L/E   then E = L/M.A = 120/1  = 120N.

  Mai karatu na iya duba: Physics: Lissafin pulley machine

  Wannan shine karshen darasinmu na yau akan lissafin inclined plane. Yanzu zan bada tambayoyi guda biyu wadda mai karatu zai gwada amsasu tare da amfani da yadda na amsa wadancan tambayoyin. Ga tambayoyin kamar haka da final answers dinsu:

  1. A plane inclined at an angle of 300 to the horizontal has an efficiency of 60%. The force parallel to the plane required to push a load of 120N uniformly up the plane is…. JAMB 1990 /2012     Ans = 100N
  2. An inclined plane which makes an angle of 300 with horizontal has a velocity ratio of? JAMB 1990/2012   Ans = 2

No Stickers to Show

X

MAKALU DA DUMI-DUMIN SU

 • Nakasar Zuci

  Posted Dec 7

  "Ki tafi gidanku na sake ki!" Runtse idanu na yi jin sautin muryar Adamu a kaina, yana furta kalaman da suka kusan sanya ni haihuwar cikin da ke jikina. Da sauri na dago jajayen idanuwana da suka gajiya da kuka na sauke a saitin sa. Wani irin tashin hankali da ciwon r...

 • Duk mace na bukatar sanin wadannan abubuwa guda 6 kafin ta yi aure

  Posted Nov 29

  Aure abu ne mai matukar muhimmanci a rayuwar mutum don ya zamo cikar mutuntaka ta dan adam. Allah madaukakin sarki ya halicci mata daga jikin mazaje domin su matan su zama natsuwa a gare su, ya kuma sanya soyayya da shakuwa a tsakanin wadannan jinsin guda biyu.  A...

 • Ko kun san adadin yawan nutrients da jikinku ke bukata?

  Posted Nov 24

  Samun abinci mai kyau da kara lafiya, wato good nutrition, ya dace ya zamo daya daga cikin burin kowani dan adam da ke raye.  Ya kasance mun san adadin yawan abinci mai kyau da jikkunanmu ke bukata, sannan mun san addadin yadda ya kamata mu rinka motsa jikinmu, kum...

 • Yadda ake hada buttered chicken

  Posted Nov 22

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken. Abubuwan hadawa Kaza Ginger and garlic paste (citta da tafarnuwa)  Albasa Yoghurt Butter Fresh cream ...

 • Yadda ake hada papaya drink

  Posted Nov 22

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink Abubuwan hadawa Papaya (gwanda) Sugar Ruwa Zuma (optional) Yadda ake hadawa Farko za ki yanka gwanda ki cire ma...

 • Alamomi 8 da za ki gane cewa namiji da gaske yake

  Posted Nov 22

  So wani irin yanayi ne da kan sa mutum ya tsinci kansa a cikin wani hali na daban. Sai dai mi? Abu ne shi mai dadi a kuma gefe guda abu ne mai matukar ban tsoro. Duk da kasancewar sa hakan bai zama abin ƙyama ga mutane ba. Da yawa kan rungume shi da hannun biyu. A gefe...

View All