Makalu

Pressure Law: Ma'anarsa da yadda ake lissafin shi

 • Pressure law yana daga cikin laws na gas wanda a makala ta da ta gabata na yi bayani akai. Kamar yadda na fada a baya, a yau kuma zamu je ne kai tsaye dan duba daya daga cikin gas laws, wannan law din shine pressure law, ana bayanin law dinne a Turance kamar haka:

  Pressure law states that the pressure of a fixed mass of gas at constant volume is proportional to the absolute temperature of the gas. Idan muka koma bangaran lissafi kuma akanyi bayanin sa ne da wadannan fomula da zan kawo kamar haka:

  P α T or P / T = constant

  Sannan kuma, P1 /T1 = P2/T2

  P= initial gas pressure

  T= initial gas temperature

  P= final gas pressure

  T= final gas temperature.

  Yana da kyau mu sani cewa idan zamu yi lissafi a karkashin pressure law in aka bamu temperature in degree Celsius (0C) mu canza shi zuwa Kelvin (K) idan zamu yi applying pressure law. Yanzu zamu dauki misalai na lissafin pressure law mu amsa su wanda kadan ne daga cikin tambayoyin da ke fitowa a jara bawar karshen gama sakandire wato kamar su WAEC, JAMB, NECO.

  Misali na daya:

  • Before starting a journey, the tyre pressure of a car was 3 × 105Nm-2 at 270 At the end of the journey, the pressure rose 4 × 105Nm-2 . Calculate the temperature of the tyre after the journey assuming the volume is constant.
  1. 4000C, B. 3000C, C. 2730C,  1270C(JAMB 1997)

  Fahimtar abinda tambaya take nufi ko take bukata wajan amsata yana da mahimmanci saboda shi Physics ba kamar Maths ba ne da za a baka tambaya kasancewa ga formula da za kai amfani da ita, dole sai ka gane inda tambayar ta dosa, kamar yadda muka gani an gaya mana cewa kafin a fara tafiya da motar pressure da ke cikin tayar mota ana gaya mana ita  tare da degree dinta sannan kuma aka gaya mana a karshen tafiyar nawa ne pressure sannan aka bukaci mu yi lissafin temperature tayar a karshen tafiyar, idan mu kai duba da fomular mu an bamu dukkan abubuwan banda final temperature yanzu zamu fara fitar da data.

  Data:

  Initial gas pressure P1 = 3 × 105Nm-2

  Initial gas temperature, T1 = 270C = (27 + 273) = 300K

  Final gas pressure, P2 = 4 × 105Nm-2

  Daga P1/ T1 = P / T, final temperature, T2 = P2 T1 / P1

  Yanzu tunda mun fitar da fomula zamu dauko abubuwan da aka bamu musa a ciki.

  T= 4 × 10× 300 / 3 × 10= 400K or (400 – 273 )0C = 1270C

  Misali na biyu:

  • A gas at pressure P Nm-2 and temperature 270C is heated to 770C at constant volume. What is the new pressure? 0.85 PNm-2   B.0.86 PNm-2    C.1.16 PNm-2   D. 1.18PNm-2

  E.2.85P Nm-2 (JAMB 1978)

  Amsar tambaya: 

  Data:

  Initial gas pressure, P1 = PNm-2

  Initial gas temperature, T1 = 270C = (27 + 273) = 300K

  Final gas temperature, T2 = 770C = (77 + 273) = 350K

  From P1 / T1 = P/T2,

  Final pressure, P= P1T2 / T= 1.16 PNm-2

  Dubi:  Physics: Bayanai game da gas laws

  Misali na uku:

  • A closed inexpansible vessel contains air saturated with water vapour at 770C. the total pressure in the vessel is 1007 mmHg. Calculate the new pressure in the vessel if the temperature is reduced to 270 (S.V.P of water at 770C and 270C respectively are 314mmHg anc 27mmHg. Treat the air in the vessel as an ideal gas). WAEC2008/12

  Amsar tambaya: 

  Kamar yadda yazo a Law din Partial Pressure a Turance gashi kamar haka: The pressure of air alone in the vessel is equal to the difference between the total pressure in the vessel and the S.V.P. of water at the same temperature.

  Yanzu zamu fitar da data:

  Data:

  Initial air pressure, P1 = 1007 – 314 = 693mmHg

  Final air pressure, P2 =?

  Initial temperature, T1 = 770C = 77 + 273 = 350K

  Final temperature, T2 = 270C = 27 + 273 = 350K

  Because the vessel is inexpansible, its volume does not change, therefore pressure Law can be applied.

  Substitute into P1 / T1 = P/ Tto obtain

  693/350 = P/ 300

  P= 693 × 300 / 350 = 594mmHg.

  The pressure in the vessel at 270C is equal to the sum of the pressure of air and the S.V.P. of water at 270C.

  Vessel pressure at 270C = air + S.V.P of water at 270C

  = 594mmHg + 27 mmHg

  = 621 mmHg

  Misali na hudu:

  • If the pressure of a gas is 70 cmof mercury at 200C, determine its pressure at 500C, assuming that the volume is constant.

  Amsar tambaya:

  P1 / T1 = P/ T 

  70 / 273 + 20 = P2 / 273 + 50

  P= 70 × 324 / 293

  = 77.17 cm3

  Wadannan sune kadan daga cikin misalan pressure law wanda dalibai yana da kyau su kara duba wasu textbooks din domin karatu da kuma kokari wajan amsa wasu tambayoyi na daban a karkashin wannan topic din domin samun cikkaken fahimta.

  Sannan za ku iya duba makalu na wanda suka shafi gas law, da boyle’s law, da charle’s law da sauransu. Sannan da yardan Allah, makala ta da zanyi gaba ita ce Ideal Gas law wadda aka fi sani da general gas law. Na gode, sai mun hadu a makala ta gaba.

  Hakkin mallakar hoto (photo credit): passmyexams.co.uk

No Stickers to Show

X

MAKALU DA DUMI-DUMIN SU

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Uku

  Posted Jan 12

  Ku latsa nan don karanta babi na biyu. Sakinah ta share hawayen da ke zuba kan kuncinta kafin ta ce. "Insha Allahu Umma zan yi aiki da dukkan abin da ki ka umarce ni da shi da yardar Allah, ba zan taɓa baki kunya ba". "Yauwa Sakinah Allah ya yi miki albarka". "Amin"...

 • Yadda ake baked awara

  Posted Jan 11

  Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo maku da sabon girki wato yadda za ku hada baked awara. Abubuwan hadawa Awara Kwai Carrots Seasoning Cooked minced meat Muffin tray Albasa Yadda ake hadawa Farko za ki yanka a...

 • Bayanan masana game da ingantattun hanyoyin ƙayyade iyali

  Posted Jan 8

  Mene ne ƙayyade iyali? Ƙayyade iyali ko tazarar iyali ko kuma family planning a Turance wani mataki ne da ma'aurata kan dauka don hana mace daukan ciki domin rage yawan haihuwa akai-akai, ko ƙayyade yawan ‘ya’ya da za ta haifa ko dai ma don wasu dalilai na ...

 • Ma'aurata: Babi na Biyu

  Posted Jan 8

  Idan baku karanta babi na daya ba to ku latsa nan don karantawa. Ana kiran sallah asuba ta farka daga bacci addu'an tashi daga bacci tayi kafin tayi miƙa tana salati ga Annabi S.A.W kai dubanta tayi a gefen da Fahad yake kwance tayi, har yanzu yana nan yana bacci kamar...

 • Burina a shekarar 2020: Saurare na ya fi magana ta yawa

  Posted Jan 4

  Masana sun ce daga cikin abubuwan da suka sa dan Adam yin galaba a kan sauran halittu shi ne yadda yake iya hada kai. Don mutum shi kadai ba zai iya gwada karfi da zaki ko giwa ba. Amma idan ya hada karfi da sauran ‘yan uwansa babu kalubalen da ba za su iya t...

 • Yadda ma’urata ya kamata su bullowa matsalolin rashin lafiya idan sun taso a rayuwar aure

  Posted December 31, 2019

  Matsalar rashin lafiya matsala ce babba da ke taka muhimmiyar rawa wajen hargitsa zamantakewa da rayuwar iyali. Ba abu bane da mutum daya zai boye ma kansa ba tare da sanin aboki ko abokiyar zama ba. Saboda matsala ce babba da take bukatar shawara, tattaunawa a tsakanin...

View All