Makalu

Yadda ake measurement of heat capacity

 • Kamar yadda muka sani heat is a form of energy, wato yana daya daga cikin ire-iren makamashi. Wani lokacin akan kirashi da suna THERMAL ENERGY kamar yadda wasu ire-iren energy suke. Unit din energy shine Joule. kuma mun koyi cewa a change in the heat energy of a body is usually indicated by a change in the temperature of the body. Sannan yana da kyau mu sani heat energy ya danganta ne da temperature na body, sannan kuma ya danganta ne akan mass da nature na body bayan making measurements. Zamu yi driving na explicit relationship tsakanin energy supplied to a substance da kuma temperature da mass na substance.

  Specific heat capacity and heat capacity of a body

  Wadannan abubuwa guda biyu wato specific heat capacity da heat capacity of a body sune abubuwan da zamu koya a wannan makala. Kuma zamu ga yadda ake lissafinsu tare da fomulolinsu. Duk dalibin daya maida hankali sosai zai ga suna da saukin fahimta da kuma lissafi cikin sauki. Yanzu zanfara bayanin kowannensu daban-daban tare da kawo definition dinsu a Turance. Sannan kuma sai mu fitar da fomulolinsu tare da bayanansu don samun saukin fahimta koda ba’a amsa tambaya ba idan dalibai suka bi yadda wadannan fomuloli da bayanansu suke zasu iya amsa kowacce tambaya a karkashin wadannan abubuwa biyu.

  1. Specific heat capacity of a body

  Idan quantity na heat energy, Q joules, ya yasa temperature na body mai dauke da mass M kg ya yi rising daga θ10C zuwa θ2, ana samu cewa Q is proportional to M sannan temperature yana canzawa (θ21). Sannan kuma yana depending ne akan nature of the body. A Turance ana defining din specific heat capacity ne kamar haka:

  The specific heat capacity of a substance is defined as the quantity of heat required to raise the temperature of 1 kg of the substance through one degree centigrade or one Kelvin. for water, the specific heat capacity is 4200 J/kg or 4.2 J/gk. The specific heat capacity of water is higher than that of many other substances.

  wasu daga cikin specific heat capacity na substances daban-daban. Ga su nan zan kawo su a table mai zuwa.

   

   Wadannan sune kadan daga cikin specific heat capacity na wadansu substance din.

  2. Heat capacity of a body

  Idan a maimakon 1kg, mu kai supplying heat akan gaba daya mass na body din ta hanyar degree centigrade, quantity din heat da ake bukata ya yi hakan shine ake kiransa da heat capacity of the body, don haka ana defining din heat capacity a Turance ne kamar haka:

   H of a body as the heat required to raise the temperature of the body through 1 K. Unit dinsa shine J/K wanda hakan yana nufin joules per Kelvin.

  Kamar yadda kuka gani mun dauke su daban-daban mun yi bayani akan kowannensu don haka yanzu zamu dauke su gaba daya mu fitar da fomulolinsu sannan musan amfanin kowacce a cikinsu don karin fahimta da kuma saukin amsa tambaya wajan lissafinsu.

  Specific heat capacity and heat capacity

  When heat is added to or removed from a body, the temperature change experience depends on the mass of the body and its specific heat capacity as illustrated by this equation:

  Q = mc (θ21) or Q = mcθ

  Where

  Q = quantity of heat energy in Joule (j)

  m = mass of substance in kilograms (kg)

  θ2 = final temperature in degree Celsius () or Kelvin ( K)

  θ1 = initial temperature in degree Celsius (  ) or Kelvin ( K )

  c = specific heat capacity in Jkg-1K-1 or Jkg-1 -1

  The heat capacity (thermal capacity) C, of a substance is defined as the heat required to raise the temperature of the substance by 1 or 1K. the S.I unit is JK-1  or J -1

  The specific heat capacity, c, of a substance is defined as the heat required to raise the temperature of a unit mass of the substance by 1K or 1 .the S.I unit is Jkg-1 -1 or Jkg-1 K-1

  Heat capacity (C) is related to specific heat capacity (c) as follows.

  Heat capacity = mass  specific heat capacity

  Quantity of heat (Q) is also related to heat capacity as follows

  Quantity of heat = heat capacity temperature change

  Q = C (θ21) or Q = Cθ

  Da wadannan fomulolin ne zamu yi amfani wajen amsa tambayoyi. Bari mu dauki musalai mugani.

  Za a iya dubaPhysics: Darasi akan pressure in fluid

  Misali na daya:

  What is the quantity of heat that will be given out if a bar of brass of mass 350g is cooled from 95 to 20 . [ specific heat capacity of brass = 380Jkg-1K-1]

  Amsar tambaya:

  Yanzu zamu fara fitar da abubuwan da aka bamu.

  Data:

  Mass, m = 350g = 0.35kg; c = 380Jkg-1K-1 ;  tempt change θ = 95  20 = 75

  Heat energy given out = mass of substance  specific heat capacity  temperature change

  Q = mc

  Q = 0.35  380  75 = 1975J

  Misali na biyu:

  How much heat energy will be needed to change the temperature of 275g of paraffin oil by 75K [ specific heat capacity of paraffin oil = 2130Jkg-1K-1 ]

  Amsar tambaya:

  Data:

  Mass, m = 275g = 0.275kg, c = 2130Jkg-1K-1 ; temperature change , θ = 75K , specific heat capacity, c = 2130Jkg-1K-1

  Yanzu zamu shigar da su a cikin wannan fomula gata , Q = mc yanzu munada

  Q = 0.275  2130  75 = 43931.25J

  Misali na uku

  Calculate the final temperature of 2kg of alcohol at 25 when 20160 Joules of heat energy is added to it. [ specific heat capacity of alcohol = 2520Jkg-1K-1  ]

  Amsar tambayar:

  Data:

  Quantity of heat, Q = 20160J;  mass of alcohol, m = 2kg; final tempt., θ2 = ? ; initial temperature, θ1 = 25 ; specific heat capacity, c = 2520Jkg-1K-1  ;

  Substituting in Q = mc ( θ21 ), we have

  20160 = 2 2520( θ2- 25 )

  20160 = 5040 ( θ2- 25 )

  20160 = 5040θ2 – 126000

  20160 + 126000 = 5040θ2

  146160 = 5040θ2

   θ2 = 14160 / 5040 = 29

  Misali na hudu:

  500g of water is heated so that its temperature rises from 30 to 72  in 7minutes. Calculate the heat supplied per minute. (specific heat capacity = 4200Jkg-1K-1  )    WAEC 1994

  Amsar Tambaya

  Data:

  Mass of water. M = 500g = 0.5kg; initial temperature, θ1 = 30 ;

  Final temperature, θ2 = 72; specific heat capacity, c = 4200Jkg-1K-1 ;

  Substituting in Q = mc (θ21)

  = 0.5  4200   (72 – 30)

  = 0.5  4200  42 = 88200 J

  888200J is the total heat supplied in the 7 minutes, therefore heat supplied per minute is 88200 / 7 = 12600J

  Idan mai karatu ya bi misalan da muka amsa kuma ya kara bincike da kokarin amsa wasu tambayoyin tare da fomulolin da muka kawo zai fahimci wannan makala sosai.

  Mai karatu na iya dubaTakaitaccen bayani game da gravitational field

No Stickers to Show

X

MAKALU DA DUMI-DUMIN SU

 • Yadda ake hada KFC chicken

  Posted Thu at 10:11 AM

  Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girken Bakandamiya tare da ni mai gabatar muku da shirin. A yau in sha Allah zan nuna mana yadda ake hada KFC chicken. Abubuwan hadawa Kaza Flour Man gyada Bread crumbs ko cornflakes Kwai Maggi ...

 • Yadda ake hada egg masala

  Posted Thu at 9:57 AM

  Assalamu Alaikum, barkanmu da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo mana da yadda za a hada egg masala a saukake. Abubuwan hadawa Dankalin turawa Albasa Carrots Maggi Mangyada Kwai Yadda ake hadawa Farko za ki wanke dankal...

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Uku

  Posted Jan 12

  Ku latsa nan don karanta babi na biyu. Sakinah ta share hawayen da ke zuba kan kuncinta kafin ta ce. "Insha Allahu Umma zan yi aiki da dukkan abin da ki ka umarce ni da shi da yardar Allah, ba zan taɓa baki kunya ba". "Yauwa Sakinah Allah ya yi miki albarka". "Amin"...

 • Yadda ake baked awara

  Posted Jan 11

  Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo maku da sabon girki wato yadda za ku hada baked awara. Abubuwan hadawa Awara Kwai Carrots Seasoning Cooked minced meat Muffin tray Albasa Yadda ake hadawa Farko za ki yanka a...

 • Bayanan masana game da ingantattun hanyoyin ƙayyade iyali

  Posted Jan 8

  Mene ne ƙayyade iyali? Ƙayyade iyali ko tazarar iyali ko kuma family planning a Turance wani mataki ne da ma'aurata kan dauka don hana mace daukan ciki domin rage yawan haihuwa akai-akai, ko ƙayyade yawan ‘ya’ya da za ta haifa ko dai ma don wasu dalilai na ...

 • Ma'aurata: Babi na Biyu

  Posted Jan 8

  Idan baku karanta babi na daya ba to ku latsa nan don karantawa. Ana kiran sallah asuba ta farka daga bacci addu'an tashi daga bacci tayi kafin tayi miƙa tana salati ga Annabi S.A.W kai dubanta tayi a gefen da Fahad yake kwance tayi, har yanzu yana nan yana bacci kamar...

View All