Recent Entries

 • Bin na gaba bin Allah, in ji masu iya magana

  Girmama na gaba ɗabi’a ce da ake bukatar ta ga duk wani ɗan adam dake cikin al'umman dake cikin ta, ma'ana 'ya'ya su girmama iyayen su, hakanan mabiya su girmama shuwagabanninsu ko jagororinsu. ‘Bin na gaba bin Allah,’ in ji masu iya magana. Ya tabbata cewa biyayya na yiyuwa ne id...
 • Ni’imomin dake cikin wadatar zuci 

  Wadatar zuci na nufin ɗan adam ya wadata da kaɗan daga cikin ni'imomin da Allah ya ba shi, ma'ana ya daina hangen na hannun wani. Sau dayawa za ka ga mutumin da yake da arziki amma ya bi yana ta ta da hankalinsa har ya kai ga ya kaucewa hanyar addininsa, saboda yana hangen wanda ya fishi arziki...
 • Ba abinda gaggawa ke haifarwa a rayuwa sai dan da-na-sani

  Gaggawa mummunar dabi'a ce da in dan adam ya kasance a cikinta to duk abin da zai yi ba zai zama ingantacce ba. Alal misali gaggawa a tafiya, ida ka dubi titunanmu za ka ga mutanenmu suna ta sheka gudu domin zuwa wani gurin da suke so su je, amma abin takaicin shi ne in ka dubi gaggawan da ake yi ba...
 • Idan kana son rayuwarka ta yi albarka: Kula da tsofaffi

  Da anyi maganar tsufa wannan yana nuna cewa shekaru sun tsala kenan, wasu na ganin shekarun tsufa kan fara ne daga shekara sittin (60), wasu kuma suna fadin cewa tsufa (musamman a wajen mace) na farawa ne daga shekara hamsin(50) ko hamsin da biyar(55). Sabo da tsofaffi sun yi gwagwarmaya iri iri a ...
  comments