Recent Entries

 • Yadda ake dambun Shinkafa

  Abubuwan hadawa Shinkafa Zogale Attarugu Albasa Maggi/Gishiri Yadda ake hadawa Da farko uwargida zata wanke shinkafarta ta shanya ta. Bayan ta bushe sai ta bayar akai Inji a barzo mata. Idan an kawo sai ta samu rariya ta tankade barjajjjiyar shinkafar. Ta fitar da dusar, ita kuma shi...
 • Miyar kubewa danya

  Abubuwan hadawa Kubewa Kifi Nama Kayan miya  Yadda ake hadawa Ki gurza kubewarki, ki daka a turmi tare da 'yar kanwa. Ki gyara kifinki, ki sa a tukunya. Ki yanka albasa da kayan kamshi ya dahu sosai. Sai ki sa manja ki kara ruwa kadan saiki sa maggi da gishiri kadan Idan ya tafa...
 • Yadda ake miyar kuka

  Abubuwan hadawa Garin kuka Nama ko kaza Attarugu da tattasai Daddawa Manja Maggi da gishiri Kayan kamshi Albasa  Yadda ake hadawa Ki daka daddawa ki hada da citta da masoro idan ta daku sai ki zuba attarugunki da tattasai. Ki ci gaba da dakawa har sai sunyi laushi. Daga nan ku...
 • Dankali da egg sauce

  Abubuwan hadawa Dankali Kwai Mai Attarugu Albasa Yadda ake hadawa Ki fere dankali ki masa yankan fadi,sai ki soya. Ki jajjaga attarugu ki yanka albasa. Ki zuba mai a kaskon suya ya yi zafi sai ki fasa kwai a ciki. Kisa albasa, maggi, da kayan kamshi. Sai kiyi ta juyawa har sai ya ko...
 • Hadin fanke na musamman

  Abubuwan hadawa  Flour Yeast/Baking powder Suga Kwai Madarar gari Yadda ake hadawa Ki tankade  flour ki zuba a kwano. Ki sa yeast da baking powder da madarar gari. Ki sa suga da kuma kwai,  sai ki dama da ruwan dimi. Kada ki cika ruwa kuma kada ki yi kwauron ruwa. Ki...
 • Meat balls

  Abubuwan hadawa Nikakken nama Albasa Attarugu Kwai Tafarnuwa Garin busashen Burodi Mai Yadda ake hadawa Da farko uwargida zata hada nikakken naman ta da albasa. Sai ta yanka attarugu kanana kanana, a sa maggi da gishiri da kuma tafarnuwa a cakuda sosai. Sai a fasa kwai a ciki a ka...
 • Egg into egg

  Abubuwan hadawa Kwai 5 Albasa 1 attarugu 1 Tumatur1 Dandano Gishiri Curry Busashshen biredi Mai Yadda ake hadawa A dafa kwai 4, a yanka tumatir, Attarugu da albasa A soya sama sama, a zuba dandano da gishiri A bare kwan a yanke saman a hankali A cire kwanduwan a hada a cakuda d...
 • Milkshake na kankana

  Abubuwan hadawa Kankana Madaran ruwan gwangwani daya Sukari yadda ake bukata Yadda ake hadawa Ki samu kankanarki mai kyau. Ki bare kiyi blending. Idan kina so ki tace ko kuma ki barshi haka da dan tsaki tsakin kankanar. Sai ki zuba madararki da sukari yadda ki ke bukata. Sai ki kuma ...
 • Potato doughnut

  Abubuwan hadawa Dankali 10 Kwai 2 Albasa 2 Attarugu 2 Nama Maggi Gishiri Mai Curry/Thyme Yadda ake hadawa A fere dankali a dafa da dan gishiri kadan. A tafasa nama idan ya dahu a daka ko a nika. Sai a soya shi sama sama tare da albasa da Attarugu. A dafa kwai daya, sai a yanka ka...
 • Dambun Acca

  Abubuwan hadawa Acca kofi biyu Karas 2 Kabeji 1/6 Albasa 1 Attarugu 2 Mai cokali 2 Maggi Gishiri Yadda ake hadawa A wanke Acca sannan a rege a zuba a madambaci ya yayi rabin dahuwa. Sai a sauke a yanka kabeji, da karas, da albasa, da attarugu, sannan da alayyahu. Sai a cakuda gaba ...